1. main content
  2. main navigation
  3. extra content
  4. head navigation
  5. search
  6. Choose form 30 Languages

 
 
 

 

 | 19.11.2008 | 09:00 UTC

Jamus da Italy sun baiyana haɗin kansu kan matsalar kuɗi ta duniya

Shugabannin Jamus da Italy sun baiyana haɗin kansu kan rikicin kuɗi da ake ciki a duniya.Firaministan Italiya Silvio Berlusconi ya ce ƙasashen biyu suna a kan matsayi guda game da wannan batu,bayan ganawarsa da shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel a arewacin Italiya.Ɓangarorin biyu sun amince cewa,ya kamata bankin ci gaban turai ya bada rance don farfaɗo da kanfanonin ƙera motoci na nahiyar.



 
Picture of the Day
ImageOfTheDay

DW-TV EUROPE live

Im Focus - Die deutsche Buschfamilie